Abdullahi Abubakar
7293 articles published since 28 Afi 2023
7293 articles published since 28 Afi 2023
Bayan yada zarge-zarge kan mataimakin gwamnan Edo, Dennis Idahosa, ya musanta jita-jitar cewa yana da alaka da kungiyoyin asiri, yana mai cewa sharri ne kawai.
Ɗan majalisa a jihar Lagos kuma tsohon ɗan fim, Desmond Elliot ya bayyana yadda ya kusa konewa a ofishinsa a Surulere lokacin zanga-zangar EndSARS a 2020.
Bayan taso shi a gaba, shugaban Majalisar Dattawa a Najeriya, Godswill Akpabio, ya ce ba zai yi murabus ba duk da kiraye-kirayen da ake masa daga ‘yan adawa.
Wata kungiyar matasa a yankin Arewacin Najeriya da ake kira 'Arewa Ina Mafita' ta yi martani ga Yerima Shettima kan kalaman da yake yi a harkokin yankin.
Gwamnatin jihar Abia ta tabbatar da cewa zata maida sabon gidan gwamnati da ke Ogurube a Umuahia ya zama katafaren otal domin ci gaba da samun kuɗin shiga.
Akwai dalilai da dama da ka iya jefa 'yan siyasa cikin wani hali musamman na talauci bayan barin ofis duba da yadda rayuwa ke sauyawa idan aka kwatanta da baya.
Daya karshe bayan jimamin mutuwar Fafaroma Francis a ƙarshen watan Afrilu, an zabi sabon shugaban katolika Robert Francis Prevost wanda ya fito daga kasar Amurka.
Rundunar tsaro a Najeriya ta ce makiyayan kasashen ketare ne ke kai hari a jihohin Benue da Plateau, inda suka shigowa ƙasar ta iyakoki masu rauni.
Bayan ta ce an samu inganci a bangaren ilimi a Najeriya, gwamnatin tarayya ta dakatar da ba da tallafin karatu ga ɗaliban da ke karatu a ƙasashen waje.
Abdullahi Abubakar
Samu kari