Abdullahi Abubakar
7283 articles published since 28 Afi 2023
7283 articles published since 28 Afi 2023
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wani dan bindiga mai suna, Abu Alhaji, ya rasu a asibiti bayan kama shi a Katsina-Ala, Jihar Benue, ranar 1 ga Yunin 2025
Gwamnatin jihar Anambra ta musanta zargin cewa Gwamna Charles Soludo ya tuntuɓi boka don neman nasarar zaɓe da za a yi a ranar 8 ga Nuwambar 2025.
Bayan shafe shekaru 20 ana tababa kan sarautar Gwandu da ke jihar Kebbi, Kotun Koli ta kawo ƙarshen rigimar inda ta soke dawo da Al-Mustapha Jokolo kan karaga.
Yayin da wasu mahajjata ke yawan daukar hotuna a kusa da masallacin Annabi, hukumomi a Saudiyya ta hana daukar hoto da rera wakoki ko daga tutoci a wuraren ibada.
Yayin da ake fama da ta'addanci a Zamfara, shugabannin Fulani sun koka kan yadda ake nuna musu wariya da zalunci duk da cewa su ba duka ‘yan ta’adda ba ne.
Yayin da aka sha fama da fari a kasar Morocco, Sarki Muhammad VI ya bukaci marasa karfi a kasar da su dakatar da yin layyan bana saboda tsadar rayuwa.
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya umarci dukkan hakiman masarautarsa su fara shirin hawan babbar sallah da za a gudanar cikin makon nan da muke ciki.
Bayan wasu jiga-jiganta sun karbi muƙami a gwamnatin Agbu Kefas, jam’iyyar APC mai adawa a Taraba za ta hukunta ‘ya’yanta da suka amince ta tayin muƙaman.
Yayin da saura kwana uku a gudanar da bikin babbar sallah, masu sayar da dabbobi a Nijar sun koka da rashin riba da ciniki, duk da yawan dabbobin a kasuwa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari