Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Ministan tsare-tsaren kasafin kudi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya fadi yadda Muhammadu Buhari ya rayu da tawali’u da gaskiya, kuma ya goyi bayan kawo sauyi.
Sheikh Ishaq Adam Ishaq ya yi magana kan rasuwar marigayi Muhammadu Buhari, inda ya bukaci shugabanni su ji tsoron Allah su gyara domin tsira a lahira.
Yayin da ake ta shirye-shiryen zaben 2027, shugaban wata kungiyar APC a Bauchi ya sadaukar da motarsa sukutum domin goyon bayan Sanata Kashim Shettima.
Bayan sukar ziyarar Peter Obi a Kaduna, Sheikh Sani Yahaya Jingir ya fitar da sabon bidiyo na ba da hakuri kan kalaman da ya yi a wani wa’azi da ya jawo cece-kuce.
Tsohon Ministan sadarwa a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ta'aziyya ga wata dattijuwa da aka ce ita ta reni marigayi Muhammadu Buhari tun yana karami.
Yayin da ake cigaba da jimamin rasuwar Muhammadu Buhari, Sarkin Damaturu, Alhaji Shehu Hashimi II, ya tara manyan kasa da malamai domin addu'a gare shi.
Bayan ficewar Atiku Abubakar daga PDP, shugaban riko na PDP, Umar Damagum ya bayyana cewa ficewar Atiku ba sabon abu ba ne, domin PDP ta saba da ganin haka.
Ma'aikatar ilimi a Najeriya ta yi magana game sauya sunan jami'ar Maiduguri saboda marigayi Muhammadu Buhari inda ta ce hakan abin a yabawa Bola Tinubu ne.
Bayan karrama marigayi Muhammadu Buhari da Bola Tinubu ya yi, jikan tsohon shugaban kasa, Shehu Shagari ya ce kakansa bai samu haka daga gwamnati ba a 2018.
Abdullahi Abubakar
Samu kari