Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Bayan Fasto Ayodele ya shawarci Bola Tinubu ka da ya sake ba Fulani mukami a gwamnati, Kungiyar LND ta yi martani gare shi cewa ba haka Fulani suke ba.
Yayin da ake shirin gudanar da taron Majalisar Dinkin Duniya (UNGA) a watan Satumbar 2025, kasar Amurka ta hana shugabannin Falasɗinu shiga taron a New York.
An taso Sanata Adamu Aliero da ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Abubakar Bagudu a gaba domin su ja baya game da siyasar shekarar 2027 a jihar.
Dan ta'adda a Arewacin Najeriya, Bello Turji ya yi magana kan sulhu da ake magana inda ya ce kowa na son zaman lafiya duba da shi ne hanyar ci gaba.
Wani Faston mai shekaru 42, Samson Ajayi, ya shiga hannun jami'an tsaro bayan ya amsa laifin aukawa ‘yarsa na tsawon shekaru hudu Inda ya ce gado ne.
Sanata Elisha Abbo da ya wakilci mazabar Adamawa ta Arewa ya ce sai da ya yi azumi da addu’a kwanaki 31 don neman dacewa kan siyasarsa bayan tafka kuskure a baya.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya wakilci shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a daurin auren ɗan Namadi Sambo da aka yi a jihar Kano.
Wani lauya a Najeriya, Lauya Festus Ogun ya shigar da kara kan Gwamna Babajide Sanwo-Olu saboda ya toshe shi a manhajar X da aka fi sani da Twitter.
Rahotannin da muke samu sun tabbatar da cewa wani mutum ya ransa bayan babbar motar kaya ta murkushe shi yayin da yake hanzarin zuwa sallar Juma’a.
Abdullahi Abubakar
Samu kari