Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Firayim Ministan kasar Albania, Edi Rama, ya tabbatar da nada naɗa sakago 'AI' mai suna Diella a matsayin minista domin kula da kwangiloli da hana cin hanci.
Rahotanni sun tabbatmar mana da cewa gwamnatin jihar Ogun ta nada mataimaka na musamman kan siyasa guda 1,200 domin inganta alaka da jama’a cikin mulki.
Rundunar ’yan sanda a jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar mutane hudu tare da jikkata 15 a yayin harin yan bindiga da aka kai wajen masu zaman makoki.
Rahotannin sun tabbatar da cewa yan bindiga sun kai hari kan masallata a garin Matazu da ke Katsina, inda aka kashe wasu tare da jikkata wasu daga ciki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya taya Etsu Nupe, Alhaji Yahaya Abubakar murna bisa cika shekara 73 da kuma zagayowar shekaru 22 a karagar mulki.
Mutane da dama sun yi ta korafi bayan gwamnatin jihar Delta ta sabunta dokar suturar ma’aikata, ta hana tara gemu mai yawa da wasu kaya da ba su dace ba.
Wata Kungiyar siyasa a jihar Kano da ta kunshi malaman Musulunci sun yi karatun Alkur'ani mai girma saboda samun nasara a zaben 2027 ga Bola Tinubu da Barau Jibrin.
Bayan cafke wasu daga cikin kwamandojin kungiyar Ansaru, Kotu da ke zamanta a birnin Abuja ta yanke hukunci kan Mahmud Usman, kwamandan Ansaru, hukuncin shekaru 15.
Sanatan Borno ta Kudu, Mohammaed Ali Ndume ya caccaki masu rokon shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kori hafsoshin tsaro duba da halin da ake ciki.
Abdullahi Abubakar
Samu kari