Abdullahi Abubakar
7273 articles published since 28 Afi 2023
7273 articles published since 28 Afi 2023
Rahotanni sun tabbatar da cewa hadin gwiwar jami’an tsaro sun ceto wani ma’aikacin gwamnati da aka sace tare da kashe fitaccen shugaban ‘yan ta’adda a Abuja.
Majiyoyi sun tabbatar mana da cewa matatar Alhaji Aliko Dangote ta dakatar da sayar da kayayyaki ga ’yan kasuwa marasa rajista daga 18 ga Satumbar 2025.
Rahotanni da suke iskarmu sun tabbatar da cewa an tsinci gawar Morrison Ogbonna a wani otal da ke Calabar ranar Alhamis 18 ga watan Satumbar 2025.
Rundunar ’yan sanda a Benue ta yi martani kan batan hadimin gwamna da wani a jihar inda ta ce ba ta da masaniya kan cafke Asom Jerry da bacewar Terver a Abuja.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kalubalanci tsohon gwmanan jihar, Abdullahi Ganduje ya kawo ayyuka hudu kacal da ya kammala a cikin shekaru takwas na mulkinsa.
Bayanan da muke samu yanzu sun tabbatar da cewa masarautar Kano ta tabbatar da rasuwar Sarkin Gabas, Hakimin Kabo, Alhaji Idris Muhammad Adamu DanKabo.
Rundunar ‘yan sanda a Najeriya ta fitar da cikakken jadawalin jana’izar tsohon sufeta janar na hukumar, Solomon Arase wanda ya rasu a ranar 31 ga watan Agustan 2025.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa kotun sojoji a Jos a Plateau ta yanke wa soja hukuncin rataya bayan kama shi da laifin kashe mai Keke Napepp a jihar Bauchi.
Yayin da ake yada rahoton cewa ministan Abuja, Nyesom Wike ba shi da lafiya, tsohon gwamnan Rivers, ya danganta hakan da siyasa inda ya ce babu abin da ke damunsa.
Abdullahi Abubakar
Samu kari