Abdullahi Abubakar
7263 articles published since 28 Afi 2023
7263 articles published since 28 Afi 2023
Sakatariyar jam’iyyar ADC a jihar Ekiti ya kone bayan ‘yan daba sun kai hari a ranar da ake shirin rantsar da sababbin shugabanni a matakin jiha.
Gwamnatin China ta yaba wa Najeriya bisa ceto ‘yan kasar hudu da aka sace a jihar Kwara ta hannun jami’an tsaro inda ta yabawa kokarin Nuhu Ribadu.
Gwamnatin Anambra ta karyata jita-jitar da ke cewa Gwamna Chukwuma Soludo na shirin kama malaman addini, musamman Bishof-Bishof na Katolika, bayan zarcewa a zabe.
Jami’an tsaro a jihar Imo sun cafke wasu manyan ‘yan ta’adda biyu tare da masu daukar nauyinsu, inda aka kwato bindigogi, harsasai da masu tsafi.
Malamin addinin Kirista, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi gwamnoni bakwai na Najeriya cewa samun wa’adin biyu a 2027 zai zama musu wahala saboda wasu dalilai.
Sanata daga jihar Delta a Najeriya, Ned Nwoko ya yi magana kan jita-jitar yana cin zarafin matarsa a gidan aure inda ya ce yanzu shaye-shaye take yi a rayuwarta
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta yi gargadi ga masu shirin zanga-zangar domin a sake shugaban kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu a birnin tarayyar Najeriya da ke Abuja.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun tara shanun sata sama da 200, suka sako su cikin gonaki a karamar hukumar Kankia da ke jihar Katsina.
Wasu lauyoyi suna ganin cewa ficewar Gwamna Douye Diri daga PDP ya sabawa doka, yayin da wasu ke cewa hakan na iya sa ya rasa mukaminsa Na gwamna.
Abdullahi Abubakar
Samu kari