Abdullahi Abubakar
7254 articles published since 28 Afi 2023
7254 articles published since 28 Afi 2023
Janar Ibrahim Badamasi Babangida mai ritaya ya koka cewa Najeriya na rasa shugabanni masu ɗabi’a, gaskiya da kishin ƙasa irin na marigayi Janar Hassan Katsina.
Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na Benin inda suka sanar da rushe gwamnati, alamu na juyin mulki da ya kifar da Patrice Talon wanda ya shafe shekaru a mulki.
Gwamna Umo Eno ya tallafa wa mawakin yabo wanda ya kasance makaho Chris Vic da filin ƙasa, gida, da jarin N100m domin karfafa dogaro da kai a Akwa Ibom.
Kamfanin Winhomes Estate ya shigar da ƙarar gaggawa a kotu domin hana gwamnati shiga ko rusa filinsu mai girman hekta 18 a Okun-Ajah a jihar Lagos.
Sojojin Najeriya biyu sun tsira lafiya bayan sun yi hatsari a jihar Niger wanda ya faru da jirgin, bayan matsala da ta taso jim kaɗan da tashin jirgin a Kainji.
Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima ya kaddamar da tallafin Naira biliyan ɗaya ga iyalai a Akwa Ibom domin karfafa kananan kasuwanci da rage talauci kai tsaye.
Gwamna Sim Fubara ya danganta dawowarsa ofis bayan rikicin watanni shida ga “babban tagomashin Shugaba Tinubu”, yana mai cewa gwamnati yanzu ta koma cikakken aiki.
Wasu yan bindiga sun kai mummunan hari a lokacin sallar Asuba a Kiba Ruwa, Sabon-Birni a Sokoto inda suka kashe mutane biyu ciki har da limamin masallaci.
Tukur Buratai ya karyata zargin da ke cewa yana da hannun kai tsaye ko kaikaice wajen daukar nauyin ta’addanci, yana mai cewa labarin karya ne aka kirkira.
Abdullahi Abubakar
Samu kari