Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo gidan Najeriya bayan zaman ganin Likita na kimanin makonni biyu da yayi a birnin Landan, kasar Birtaniya a yau Juma'a.
Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya lokacin mulkin Soja kuma mutum na farko da Buhari ya ba mukami bayan nasara a 2015 , Alhaji Ahmed Joda, ya mutu.
Wani rahoton ThePunch ya nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da karin kudin lambar mota da kuma lasisin tuki a fadin Najeriya. Rahoton ya nuna cewa.
Ministar kudi da kasafin kudi, Hajiya Zainab Shamsuna Ahmed, a ranar Alhamis ta bayyana cewa akalla kashi 40% na motocin da aka shigo da su Najeriya na sata ne.
Babban jigon Peoples Democratic Party (PDP), kuma mammalakin gidan talabijin AIT, Raymond Dokpesi, yace PDP za ta iya cin zaben 2023 ne kawai idan ta fito da.
Shugaba Muhammadu Buhari ya aika sakon ta'aziyyarsa ga iyalan tsohon shugaban kasa, Marigayi Alhaji Shehu Shagari, bisa rasuwar matarsa, Hajiya Hadiza Shagari.
Biyo bayan kalaman jama'a kan zaman da jigogin APC suka yi idan akayi kalaman suka ga shugaba Muhammadu Buhari, tsohon gwamnan Adamawa, Jibrilla Bindow, ya kare
Kakakin gamayyar kungiyoyin Arewa CNG, Abdul-Azeez Sulaiman, ya bayyana cewa a ra'ayinsa, idan DCP Abba Kyari ya san yana da gaskiya ya mika kansa ga Amurka.
Fadar Aso Rock, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce sam bata shirya kafa wani sabon dokar kulle ba duk da dawowar cutar COVID-19 karo na uku a fadin tarayyar.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari