Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa

Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa

  • Shugaba Buhari ya samu Jersey Lamba 10 daga hukumar FIFA da kanta
  • Uwargidar Buhari ta shirya gasar wasan kwallo na mata
  • Hukumar FIFA ta rattafa hannu kan wannan wasa da Hajiya Aisha ta shirya

Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin shugaban hukumar kwallota duniya FIFA, Gianni Infantino da kuma shugaban hukumar kwallo ta Afrika, Dr Patrice Motsepe.

Buhari ya karbi bakuncinsu ne a fadar shugaban kasa, Aso Villa, ranar Alhamis, 16 ga Satumba, 2021.

Shugabannin kwallon sun samu rakiyan Ministan Wasanni da matasa, Sunday Dare, da shugaban hukumar kwallon kafa a Najeriya NFF, Amaju Pinnic.

A hotunan da fadar shugaban kasa ta saki, an ga Gianni Infantino yana baiwa shugaba Buhari kyautukan rigar kwallo, kwallo, da lema.

Kalli hotuna:

Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa
Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa Hoto: Aso Rock Villa
Asali: Facebook

Kara karanta wannan

Yanzu-Yanzu: Tsohon Minista Mai Sukar Gwamnatin Buhari, Fani-Kayode ya koma Jam'iyyar APC

Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa
Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa Hoto: Aso Rock Villa
Asali: Facebook

Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa
Lamba 10 mai rabawa: Shugabannin FIFA da CAF sun ziyarci Buhari a Villa Hoto: Aso Rock Villa
Asali: Facebook

Asali: Legit.ng

Online view pixel