Yanzu-yanzu: Lauyoyin AbdulJabbar sun janye daga karesa a kotu

Yanzu-yanzu: Lauyoyin AbdulJabbar sun janye daga karesa a kotu

Lauyoyin Abduljabbar Nasir Kabara sun janye daga cigaba da kareshi a gaban kotu.

Wannan ya faru ne yayinda Likitan asibitn dawanau ya tabbatar da cewa, kwakwalwar Abduljabbar Nasir Kabara,da Kuma kunnensa, basu da matsala, lafiyarsu garau.

Arewa Radio ta ruwaito cewa Mai Shari'a Ibrahim Sarki Yola, ya dage zaman kotun zuwa Ranar 30 ga watan nan ta Satumba,

Yanzu-yanzu: Lauyoyin AbdulJabbar sun janye daga karesa a kotu
Yanzu-yanzu: Lauyoyin AbdulJabbar sun janye daga karesa a kotu
Asali: Original

Asali: Legit.ng

Online view pixel