Yanzu-yanzu: An yankewa Faisal Maina hukuncin shekaru 14 a gidan kaso

Yanzu-yanzu: An yankewa Faisal Maina hukuncin shekaru 14 a gidan kaso

Babbar kotun tarayya dake zaune a Abuja ta yanke wa Faisal, dan gidan AbdulRasheed Maina, tsoohon shugaban hukumar fansho, hukuncin shekaru 14 a gidan gyara hali.

Alkali Okon Abang, wanda ya yanke hukuncin ya kama Faisal Maina da laifuka uku da hukumar EFCC ta zargesa da shi.

Har yanzu ana cigaba da shari'ar mahaifin.

Saurari karin bayani..

Yanzu-yanzu: An yanke da Faisal Maina hukuncin shekaru 14 a gidan kaso
Yanzu-yanzu: An yanke da Faisal Maina hukuncin shekaru 14 a gidan kaso
Source: Original

Source: Legit

Online view pixel