Salisu Ibrahim
Author's articles
Babban liman ya bayyana halin da ake ciki a azumi, ya ce halal ne mata da miji su yi jima'i a cikin watan na Ramadana mai alfarma. Ya bayyana dalilinsa a kasa.
An bayyana yadda tsagerun 'yan bindiga suka sako dalibai mata da suka sace a jihar Zamfara. An ruwaito cewa, sun sako su ne bayan shafe wata tara a tsare.
Sarkin Musulmi na Sokoto ya bayyana cewa, an ga watan Ramadana a wasu jihohin kasar nan, kamar yadda rahotanni suka shaida daga jihohi daban-daban.
Gwamnonin Najeriya sun hada kai, sun bayyana yadda suka tsara kawo mafita ga duk wasu matsaloli da ake fama da su a kasar nan na karancin abinci da tsada.
Fasto Ayodele ya bayyana kadan daga abin da ya hango na matsala a kasar nan da kuma hanyoyin da za a bi don tabbatar da an warware duk wata matsala a yanzu.
An sanar da ganin watan Ramadana a kasar Saudiyya, al'ummar Musulmi za su fara Azumi a kasashen duniya daban-daban. An sanar da hakan ne a yau Lahadi.
Ana ci gaba da duban watan Azumi a Najeriya, yayin da a kasar Saudiyya tuni aka sanar da an ga watan mai alfarma, za a fara azumi a ranar Litinin din nan.
Wata budurwa ta sha mamaki yayin da saurayinta ya gwangwaje ta da kyautar kudi mai tsoka bayan da suka samu sabani kan wani lamarin da bai kai komai ba.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana wasu larura da za su iya sanya musulmi ajiye Azumin watan Ramadana. Ya kuma fayyace wadanda zasu biya ko sabanin haka.
Salisu Ibrahim
Samu kari