
Jihar Niger







Rahoton da muke samu daga jihar Neja ya bayyana yadda 'yan siyasa ke sayen kuri'un talakawa da taliya da sauran kayan abinci a bangarori daban-daban na jihar.

Rana bata karya sai dai uwar diya ta ji kunya! Yau Asabar, 18 ga watan Maris take ranar zaben gwamnoni a Najeriya. A nan za m8 kawo yadda yake a Neja da Sokoto.

A ranar Asabar, 18 ga watan Maris, al'ummar Neja za su fito domin zabar shugabansu tsakanin Muhammad Umar Bago na APC da Isah Liman Kantigi na jam'iyyar PDP.

Kwana 2 kafin fafata zaben gwamna a jihar Neja da ke arewa ta tsakiya, jam'iyyun LP da NNPP sun ce sun ji sun gani ɗan takarar APC zasu zaba ranar Asabar .

Wasu miyagun 'yan fashin daji sun yi wa tawagar gamayyar jami'an tsaro kwantan bauna, sun halaka Manjo da wasu dakaru 4, sun kashe 'yan banga a jihar Neja.

Waau bayanai da suka fito daga yankin kananan hukumomi biyu a jihar Neja sun nuna cewa yan ta'adda sun ci karensu babu babbaka a wasu kauyuka ranar Talata.
Jihar Niger
Samu kari