
Delta







Sakamakon zaben shugaban kasan da ya gudana a jihar Delta ya nuna yadda Peter Obi ya nuna wa Atiku da Okowa Allah da girma yake, ya lallasa su a jihar Delta.

Wasu maharan sun yi ajalin ma'aikacin hukumar zaɓe mai zaman kanta INEC a jihar Delta, sun jikkata masu bautar kasa a hanyar dawowa daga wurin zabe ranar Lahadi

Babban jami’in da ke tattara zaben jihar Delta bai gamsu da sakamakon zaben Ika ta Arewa maso gabas ba. 30, 105 aka tantance, amma mutum 31, 681 suka yi zabe

Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan daba suka kai farmaki a wurin aikin zabe, inda suka sace na'urar aikin zabe ta BVAS a jihohin Katsina da kuma Delta.

A lamarin da muke samun labarinsa mai daukar hankali, wasu tsageru sun kone bankuna biyu a jihar Delta. Rahoto ya bayyana yadda aka kama mutanen bayan barnar.

Yayin da wahalhalu da ƙuncin rayuwa suka ƙara tsananta, mutane sun fusata da yawa sakamakon rashin yawaitar sabbin takardun kuɗi da kuma hana amfaɓi da tsoho.
Delta
Samu kari