Akwai makircin da ake kullawa akan Buhari - Amosun

Akwai makircin da ake kullawa akan Buhari - Amosun

Gwamnan jihar Ogun, Ibikunle Amosun ya yi zargin cewa akwai wani makircin da mutanen da suka yi kane-kane a jam’iyyar All Progressives Congress (APC)ke kullawa domin kwancewa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zani a kasuwa.

A wata sanarwa dauke da sa hannunsa a daren ranar Talata, Amosun yace masu kulla masa sharri suna harin Buhari ne.

Akwai makircin da ake kullawa akan Buhari - Amosun
Akwai makircin da ake kullawa akan Buhari - Amosun
Asali: UGC

Ya ce alakar sa da shugaban kasar na nan daram-kadam da karfi duk da kokarinda masu adawa ke yin again sun shiga tsakaninsu ta hanyar sakin zantuan farfaganda.

KU KARANTA KUMA: Bidiyon cin hanci: Abunda Jaafar ya yi ba zai hana mu zabar Ganduje ba – Yaran makaranta

Amosun ya karyata duk zarge-zargen da aka yiwa Buhari wanda aka alakanta dashi inda ya bayyana su a matsayin karya mara tushe.

Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.naij.com

Ku same mu a https://www.facebook.com/legitnghausa

Ko a http://twitter.com/legitnghausa

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Lagit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en

Asali: Legit.ng

Authors:
Aisha Musa avatar

Aisha Musa (Hausa writer) Aisha Musa 'yar jarida ce wacce ta kwashe shekaru biyar tana aikin gogewa a harkar yada labarai. Ta kammala karatun ta a Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB Lapai) a shekarar 2014 tare da digirin farko a fannin Tarihi. Aisha Editan Hausa ce wacce ke amfani da kwarewa da kwazonta don karfafawa wasu gwiwar yin aiki tukuru don cimma nasara. Ta karbi lambar yabo na gwarzuwar shekarar 2021 a bangaren Hausa na Legit. Za ku iya aika mata sakonnin imel ta adireshinta aisha.musa@corp.legit.ng