
Matasan Najeriya







An samu wasu fusatattun matan da suka shirya zanga-zanga a ofishin Jakadancin Amurka. Wadannan mata sun nuna ba su ji dadin abin da ya faru a zaben 2023 ba.

Kasar Saudiyya ta bayyana daukar mataki kan masu zuwa ziyarar ibada kasar amma su bige da daukar hotuna a madadin yin abin da ya kawo su na ibada don ALlah.

Wani dogon rahoto ya tattaro duka matan da suka yi nasara a zaben majalisar dokoki da INEC ta shirya a zaben bana, su na masu jiran gado a watan Yunin 2023.

Wata mata ta girgiza intanet yayin da aka nuna lokacin da take tallan maganin gargajiya akan babur a tsakiyar kasuwa, lamarin da ya ba jama'a da yawa mamaki.

Mai magana da yawun shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC), Mista Rotimi Lawrence Oyekanmi, ya ce bidiyon kai hari da ake yaɗa wa ba gaskiya bane.

Bankunan kasuwanci a Najeriya, sun tura wa yan Najeriya masu amfani da asusu sakonnin karta kwana, sun faɗa masu zasu fito domin bas u kuɗi a karshen mako.
Matasan Najeriya
Samu kari