Hoton shugaba Buhari yana rawa da wata mace
1 - tsawon mintuna
Wannan hoto, daya ne tamkar da dubu! Mun samu damar samun wani tsohon hoton shugaba Buhari lallai ba karya domin kuwa wannan shugaban namu shima ya shana alokacin sa.
A hoton dai anga inda shugaba Buhari yake rawa da wata kyakkyawar mace. Inda ya rike mata hannu a gaban mutane wanda duk yawancin mutanen dake wajen mata ne sai dai hoton an daukeshi ne a shekaru da dama da suka wuke.
KU KARANTA KUMA: Sanata Binta masi tayi barkwanci a Majalisa
Hmm, wasun ku sai su dunga cewar Buhari babu ruwan sa, inda kuma wani yayi hakan sai ace ai ana shari'ar musulunci. Saboda haka kowa ya bude idonsa da kyau. Saboda haka Buhari kaji dadin ka san ranka.
Asali: Legit.ng
Tags: