Jihar Zamfara
Karamin ministan tsaro, Bello Matawalle ya yi martani kan dawo da hakar ma'adanai a jihar Zamfara. Ministan ya nuna cewa hakan zai bunkasa tattalin arziki.
Bello Turji ya kafa sabuwar mafaka a dajin Indaduwa, yana kai farmaki, yin garkuwa, da neman karya karfin kungiyar Maniya da tsaron gwamnati a Gundumi.
Malamin da 'yan bijilanti suka kama a Zamfara ya amsa cewa yana tsafe makaman 'yan bindiga da kuma yi masu addu'o'i domin samun nasarar ayyukan ta'addancinsu.
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta dage takunkumin da aka sanya kan hako ma'adanai a jihar Zamfara. Gwamnatin ta ce an samu tsaro sosai yanzu a Zamfara.
Karamin ministan tsaro Bello Matawalle ya yi magana kan bullar 'yan ta'addan Lakurawa masu tayar da kayar baya a Najeriya. Matawalle ya ce ba gaskiya ba nw.
An samu tashin wata mummunar gobara a wata babbar kasuwa da ke birnin Gusau a jihar Zamfara. Gobarar ta lakume shaguna masu yawa a kasuwar ta babura.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya bayyana cewa ya amince da gina filin jirgin saman kasa da ƙasa ne domin ta haka ne kaɗai masu zuba jari za su zo jihar.
Bullar ƙungiyar Lakurawa a yankin Arewa maso Yamma na zama babban barazana ga shugabannin yan bindiga wanda ka iya zama tashin hankali tsakaninsu.
Rikakken dan ta'adda, Bello Turji ya yi barazanar daukar munanan matakai na kai hare-hare a wasu yankunan Sokoto da Zamfara idan ba a sako abokinsa da aka cafke ba.
Jihar Zamfara
Samu kari