Yan Fashi Da Makami
Sheikh Gumi ya sake kira ga gwamnatin Najeriya da ta yi afuwa ga ‘yan bindigar da ke yin barna a fadin arewa, cewa wadanda ya tattauna da su sun daina ta'asa.
Yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kauyen Gwamna Hope Uzodinma na jihar Imo, Omuma a karamar hukumar Oru ta Gabas, sun kashe jami'an tsaro 2.
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya yi Allah wadai da hare-haren da yan bindiga suka kai garuruwan jihar, ya yi umurnin rufe wasu kasuwanni hudu yanzu.
Wasu mahara da ake zaton masu fashi da makami ne sun kaddamar da hare-hare a garuruwa shida na Zamfara a ranar Laraba, 21 ga Afrilu, sun kashe akalla mutane 45.
Wasu ‘yan fashi da makami da yawansu ya kai 60 sun kwashi kashinsu a hannu a wani hari da suka kai sansanin sojoji da ke a garin Zazzaga, Munya, Jihar Neja.
Dakarun Sojojin Operation Whirl Stroke (OPWS) sun kashe wasu yan fashi da makami su biyar da suka kai hari kan wani gari a ƙaramar hukumar Makurdi, jihar Benue.
Direbobin motoccin haya da ke bin titin Gusau zuwa Dansadau a jihar Zamfara sun shiga yajin aiki saboda yawaitar fashi da makami da garkuwa da ke yawan faruwa a
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun yi awon gaba da Eze Charles Iroegbu, Sarkin Umueze Nguru a karamar hukumar Aboh Mbaise da ke nan jihar Imo.
A ranar Alhamis, 8 ga watan Afrilu, ne wasu shugabannin 'yan fashin guda hudu suka mika wuya a jihar Katsina, sun bayyana cewa sun daina aikata ta’addanci.
Yan Fashi Da Makami
Samu kari