Yemi Osinbajo
Farfesa Ango ya ce Farfesa Yemi Osinbajo da Mohammed Hayatuddeen za su fi cancanta da shugabanci, ya soki Atiku da Tinubu, yana mai yabawa su Obi da Kwankwaso.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa zai ci gaba da kasancewa a cikin harkokin siyasan kasar duk da bai samu tikitin jam'iyyar APC.
Majiyoyi sun bayyana cewa wasu hadiman Osinbajo tare da hadin gwiwar wasu manyan yan siyasar arewa ne ke kokarin ganin an samar da tikitin Osinbajo/Kwankwaso.
Mun tattaro jerin ‘Yan siyasan da suka gyara taliyarsu da wadanda suka bata siyasarsu wajen takara da Bola Tinubu. Babban wanda ya yi asara shi ne Yemi Osinbajo
‘Dan takarar shugaban kasan na APC ya je wajen Yemi Osinbajo ba tare da ya san da zuwansa ba. A tawagar Bola Tinubu akwai Gwamnan Legas, Babajide Sanwo Olu.
Mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya taya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, murnar nasara a zaben fidda gwanin yan takaran shugaban kasa karkashin jam'iyyar APC
Tinubu ya lallasa duk sauran yan takara, musamman tsohon dansa a fannin siyasa, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo, wajen zama dan takarar shugaban kasa.
Sakamakon wasu dalilai masu yawa, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya sha mugun kaye a zaben fidda gwani na jam'iyyar APC da aka yi a Abuja.
Kakakin kwamitin kamfen Temi Osinbajo, Richard Akinnola, ya bayyana cewa sun saduda kuma ya taya Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, murnar nasarar zaben fidda gwani.
Yemi Osinbajo
Samu kari