Siyasar Amurka
Yayin da ake jimamin mutuwar shugaban kasar Iran, Ebrahim Raisi, Amurka ta nuna damuwa kan yadda marigayin ya bar duniya da alhakin mutane da dama.
Biyo bayan mutuwar shugaban kasar Iran, Ebrahim Raisi a hadarin jirgin sama, mataimakinsa, Muhammad Mokhber zai dawo sabon shugaban kasa kafin sabon zabe.
Babban Sojan Amurka, Manjo Harrison Mann ya ajiye aikin saboda nuna goyon baya ga Falasdinawa. Sojan ya ce abin kunya ne ga Amurka to rika taimakon isra'ila
Gwamnan jihar Rivers Siminalayi Fubara ya ziyarci majalisar dokokin jihar Rivers yayin da ake batun 'yan majalisar sun fara yunkurin tsige shi daga kan kujerarsa.
Kasar Amurka ta dakatar da kai wasu bama-bamai Isra'ila saboda fargabar amfani da su a kan farar hular Falasdinawa da ke Rafah a ci gaba da na harin da take kaiwa.
Kungiyar tarayyar turai (EU) ta kakabawa Iran sabon takunkumi a wani taro da tayi biyo bayan harin ramuwa da ta kai Isra'ila ranar sabar da ta wuce.
Tin bayan barkewaar rikicin Iran da Isra'ila shugabannin duniya ke gargadi saboda kaucewar kaiwa ga babban artabu a gabar ta tsakiya da zai iya shafan dukkan duniya
Kasar Amurka ta gargai Isara'ila kan sake takalo yaki da Iran sakamakon gudun tada yaki a gabas ta tsakiya. Amurka ta aike sakon ne wa Isara'ila ta wayar tarho
Shugaban kasar Amurka, Joe Biden ya tabbatar da cewa kasar ba za ta shiga fadan tsakanin Iran da Isra'ila ba bayan Iran ta kai harin ramuwar gayya kan Isra'ila.
Siyasar Amurka
Samu kari