Siyasar Amurka
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron ya bayyana fatan za a samu tsagaita wuta a tsakanin kasashen Iran da Isa'ila.
Iran ta tabbatar da cewa Pakistan za ta shiga mata fada idan Isra'ila ta harba mata nukiliya. Iran ta ce Pakistan za ta harba nukiliya zuwa kasar Isra'ila.
Trump ya nesanta Amurka daga harin Isra’ila kan Iran, ya gargadi Tehran da kada ta kai hari, yana cewa za a mayar da martani mai tsanani a kai yau Lahadi.
Wani mutumi ɗauke da bindiga ya kai hari gidajen ƴan Majalisa biyu a Amurka, ƴar Majalisa ɗaya da mijinta sun mutu yayin da sanata ya samu rauni.
A labarin nan, za a ji cewa harin da Israila ta kai kasar Iran ya jawo asarar rayukan manyan dakarun tsaron kasar, daga ciki har da masu tsattsauran ra'ayi.
Kasar Iran ta sanar da toshe hanyar jirgin ruwa ta Hormuz da ake bi domin jigilar mai a duniya. Toshe tashar jirgin zai iya shafar tattalin arzikin duniya.
Mai kudin duniya, Elon Musk ya fito ya ce ya yi nadama kan wasu kalamai da ya fada a kan shugaban Amurka Donald Trump da suka yi cacar baki a intanet.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya hana 'yan kasashe 12 ciki har da kasashen Musulmi da Afrika shiga Amurka. Trump ya taba sanya dokar a wa'adin farko.
Sarki Muhammadu Sanusi II ya ziyarci kasar Amurka yayin wani taron tsofaffin daliban da suka yi karatu da su a Lagos. Ya ziyarci cibiyar sararin samaniya ta NASA.
Siyasar Amurka
Samu kari