Shafin Tuwita
Wani faifan bidiyo ya girgiza jama'a inda aka gano wani matashi ya na yi wa ragonsa buroshi kafin ciyar da shi da biredi da shayi, jama'a da dama sun yi mamaki.
Tsohon maytaimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya sake samun sabon mukami karo na biyu a Hukumar Yanayi ta Afirka a matsayin shugabanta.
Wasu mutane da ke siffanta kansu da karnuka sun yi wata ganawa a kasar Jamus, sun yi ta haushi da junansu madadin magana yayin ganawar inda mutane ke ta mamaki.
Shugaban kamfanin Meta wanta ya hada da 'Facebook' da 'Instagram' ya ce masu shafuka na kasuwanci za su fara biyan makudan kudade har Naira dubu 27 duk wata.
Wata mata ta wallafa faifan bidiyo inda ta bayyana yadda ta samu juna biyu daga cewa mijinta ya mata tausa na kankanin lokaci, a karshe ta haifi jaririya.
Shugaban kamfanin X da aka fi sani da Twitter, Elon Musk ya ce masu amfani da manhajar za su fara biyan kudi duk wata don rage amfani da shafukan bogi.
Wata budurwa ta shanya saurayinta a rana yayin da ta je karbo lambar wani attajiri da ke cikin mota, a cikin wani bidiyo an gano yadda saurayin ke hada zufa.
Bayan kammala bikin ranar Hausa ta duniya, yau kuma sai ga wasu matasa na bikin ranar Mahaukata ta duniya a jihar Kano abin da ya bai wa mutane da dama mamaki.
Jarumar fina-finai a 'Nollywood' ta ce ta hakura da Musulunci saboda a baya da ake cin mutuncinta a kafar sadarwa babu Musulmin da ya taimake ta ko wata kungiya
Shafin Tuwita
Samu kari