Shafin Tuwita
Wani matashi ya ba da mamaki bayan ya wallafa bidiyon shi da mahaifiyarsa a TikTok tare da mamakin ya aka yi ta haife shi 'yar karama da Ita, bidiyon ya yadu.
Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya yi shagube kan kin tabbatar da Nasir El- Rufai a mukamain minista, ya ce yanzu tsohon gwamnan ya zama abin tausayi.
Fasto ya sa an kama wani matashi bayan ya fada masa cewa ya taba satar kudin baiko N450,000, Faston ya ce sai 'yan uwansa sun biya kudin kafin ya sake shi.
Tsohon shugaban Niger, Mohamed Bazoum ya sha alwashin ci gaba da kare martabar dimukradiyya bayan sojoji sun kifar da gwamnatinsa a jiya Laraba a birnin Niamey.
Wata budurwa ta shiga wani yanayi bayan ta biya N500,000 na haya, ashe ba ta sani ba mai gidan ya siyar da gidan ya bar kasar da kudadenta, ta nemi mafita.
Wanda ya fi kowa kudi a duniya, Elon Musk ya ci kazamar riba yayin da abokin hamayyarsa, Mark Zuckerberg ya tafka asara, a daya bangaren Dangote ya farfado.
Hadimin tsohon shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana kalaman Matthew Kukah na zargin cin hanci a gwamnatin Buhari da cewa hassada ce kawai don ba a yi da shi.
Kamfanin Twitter ya yi barazanar maka mai kamfanin Meta, Mark Zuckerberg a kotu bisa zargin satar bayanai na kamfanin ba tare da izini ba, Meta ya musa zargin.
Wani matashi ya ba da mamaki inda aka gano shi niki-niki da kaya wanda ya kwato a gidansu budurwarsa bayan ta yaudare shi sun rabu, ya kwashi kaya da yawa.
Shafin Tuwita
Samu kari