
Shafin Tuwita







Dandalin sada zumunta Twitter, ya yi margabun da kalaman shuagaban Najeriya, muhammadu Buhari, na son cire hanin da a kaiwa dandalin idan ya cike wasu sharudda.

Shugaban kasar Nigeria, Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a, ya ce ya bada umurnin a dage dakatarwar da aka yi wa shafin Twitter a Nigeria tun watan Yunin 2021. Ra

Abuja - Bayan shafe kwanaki 100 cif da hana amfani da shafin Tuwita a Najeriya, rahoto ya nuna makudan kuɗaɗen da kasar ta rasa saboda matakin da ta ɗauka.

Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana wasu ka'idoji da dole kamfanin Twitter ya cika su kafin ya zama mai cikakken aiki a kasar. Ta lissafa ka'idojin masu sauki.

Bayan da gwamnatin Buhari ta sauko ta yafe wa kamfanin Twitter bisa kuskurensa, kamfanin ya fito ya yi bayani kan matakin da gwamnati ta dauka kan soke haramcin

Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa nan babu dadewa gwamnatin tarayya za ta dage dokar haramta Twitter da tayi a fadin Najeriya.
Shafin Tuwita
Samu kari