
Ibrahim Magu







Hukumar aikin ‘yan sanda ta tabbatar da karin girma ga tsohon shugaban riko na hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC), Mustafa Magu.

Ministan harkokin yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya bayyana cewa tsohon mukaddashin shugaban hukumar EFCC, Ibrahim Magu, yana nan a rundunar yan sandan kasa.

Fadar shugaban kasa, ta bakin Garba Shehu, a ranar Alhamis, 8 ga watan Yuli, ta musanta ikirarin da ake yadawa cewa Buhari na shirin karawa Ibrahim Magu girma.

Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa tare da hana yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa, an zargesa da kange wasu bincike na zargi.

Rahotanni da ake samu sun bayyana cewa, za a kara wa Magu girma zuwa mataimakin sufeto janar na 'yan sanda a Najeriya, lamarin ya jawo cece-kuce a Najeriya.

Hukumar kula da al'amuran 'yan sanda ta shirya tsaf domin yi wa Ibrahim Magu, tsohon mukaddashin shugaban hukumar yaki da rashawa da hana yi wa kasa zagon kasa.
Ibrahim Magu
Samu kari