Sarkin Bichi
Uwargidan Sarkin Bichi, Mai martaba Nasir Ado Bayero ta faɗa a hannun ƴan damfara da sunan za su sanya mata hannun jari a harkar kasuwancin ma'adanai.
Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi jawabi a ranar bikin kanjamau ta Duniya da aka yi a makon nan. Sarki Bayero ya bukaci gwamnati ta kawowa al’umma mafitar matsin rayuwa.
Muhammadu Munnir Ja’afaru ya bar hakimcin kasar Basawa. Sarkin Zazzau ya nada Barde Kerrariyyan Zazzau ya zama sabon Hakimi a Basawa, ya bar kasar Zangon Aya.
Za a ji wasu sun shiga hannun ‘Yan Sanda bayan an yi amfani da fasahar zamani, ana cafke masu ihun a tsige Sarki Aminu Ado Bayero a mulkin Abba Kabr Yusuf.
Za a ji yadda daya daga cikin matan marigayi Sarkin Dutse, Asiya Nuhu Sanusi, ta maka Sarki Hamim Nuhu Sanusi, a gaban kotun Musulunci a kan rabon gadonta.
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya yiwa surukin sarkin Musulmi rasuwa bayan shan fama da jinya a birnin Landan, kamar yadda rahoto ya bayyana mana yau.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa sun shirya a watan Satumba za su fara ba da tallafin karatun dalibai zuwa kasashen waje don inganta ilimi.
Mai martaba Sarkin Minna, Umar Farouk Bahago ya ce ba za ayi hawan babbar sallah a shekarar nan ba. An dakatar da hawa a dalilin rashin tsaro da ake kuka da shi
A yayin rantsar da sabon gwamnan jihar Kano, Abba Kabir matakalar taron ya rushe jim kadan bayan an rantsar da shi, yayin da jama'a suka yi wa sarkin Kano ihu.
Sarkin Bichi
Samu kari