Kudu maso gabashin Najeriya
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin kasar nan, tare da gargadin cewa akwai yiwuwar ambaliyar ruwa a Legas, Ogun, da Oyo.
Gwamna Biodun Oyebanji na jihar Ekiti ya amince da rancen Naira miliyan 596.6 ga malamai da ma’aikatan makarantun sakandare don su sayi motoci da gidaje.
Ana hasashen cewa jihohin Arewa, kamar Kebbi, Taraba, da Adamawa za su samu ruwan sama da iska mai karfi. NiMet ta yi gargadi kan yiwuwar ambaliya.
Gwamnatin jihar Ebonti ta hannu mai dakin Gwamna Francis Nwifuru ta fara rabawa zawarawa tallafin gidaje domin su samu wurin zama a kananan hukumomi 13.
’Yan kasuwa Musulmi a Ile-Ife sun koka kan kwace kayansu saboda kin biyan kudin bukukuwan gargajiya. Sun roki Ooni na Ife da hukumomin Musulunci su shiga tsakani.
Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi, ya nada sababbin sarakunan Yarbawa 20 a masarautar Ile-Ife, ya bukace su akan yin mulk da tawali’u, hikima da hidima ga jama’a.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin Najeriya ranar Lahadi, tare da gargadi ga matafiya da mazauna yankunan da ke bakin teku.
Wasu rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga sun bindige wani Fasto a jihar Enugu inda ake zargin ba nufin garkuwa da shi suka yi ba illa dai hallaka shi.
Majalisar dokokin Rivers ta dawo bakin aiki bayan Tinubu ya janye dokar ta-baci. Wannan ya kawo ƙarshen dakatarwar watanni shida da aka yi wa shugabannin siyasa.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari