Siyasar Najeriya
Bayan dakatar da dan majalisar tarayya daga ADC tilo, dan majalisar wakilai na ADC daya tilo, Leke Abejide, ya yi magana bayan jam'iyyar ta dakatar da shi.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa jam'iyyar ADC ta 'yan hadaka tana cike da mutane masu gaggawa. Ya bukaci su tsaya su yi shiri.
Jam'iyyun adawa a Najeriya na fama da rikicin cikin gida a Najeriya inda aka samu shugabbi har biyu a NNPP, ADC, SDP da LP masu ikirarin shugabanci.
Wani jigo a jam'iyyar APC daga Arewacin Najeriya, Alwan Hassan, ya bayyana cewa yankin Arewa ba zai zabi Peter Obi ba a 2027 saboda yana sana'ar shigo da giya.
A labarin nan, za a ji yadda Ministan ayyuka, David Umahi ya ƙaryata masu cewa babu wani kataɓus da gwamnatin Bola Tinubu ta yi a Kudu maso Gabas.
Wani jigon ADC a Kaduna, Ahmed Tijjani Mustapha ya gargaɗi tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai su daina yunƙurin kwace shugabancin jam'iyya a jihar.
Jam'iyyar APC ta nuna kwarin gwiwar cewa 'yan Najeriya za su sake damka amanar ragamar shugabancin Najeriya a hannun Shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Tsohon hadimin gwamna kuma jigo a PDP, Balarabe Akinwunmi ya ce ba haɗuwar aƙida ke sanya gwamnoni barin jam'iyyarsu zuwa APC mai mulki ba sai tsoro.
A labarin nan, za a ji cewa tsuguno ba ta kare ba ga 'yan hadakar adawa yayin da shugabanni a ADC ke bayyana kin amincewa da jagorancin David Mark.
Siyasar Najeriya
Samu kari