Siyasar Najeriya
Karamin Ministan tsaro, Bello Matawalle, ya yi magana kan batun neman takarar gwamnan jihar Zamfara a zaben 2027. Ya nuna cewa zai marawa Gwamna Dauda baya.
Hakeem Baba-Ahmed, tsohon mai ba Tinubu shawara, ya bayyana cewa Najeriya ta tsinci kanta a cikin matsalar tsaro da na tattalin arziki mafi muni a karkashin APC.
Bayan ikirarin cafke Malamin addinin Musulunci daga Kaduna, Malam Ahmad Umar, ya musanta rahoton cewa DSS ta kama shi bayan ziyarar Mr. Peter Obi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi magana kan cire hular Kwankwasiyya. Gwamna Abba Kabir ya nuna cewa lokacin yin hakan bai yi ba tukunna.
Ministoci shida a gwamnatin Tinubu na shirin murabus kafin 31 ga Maris domin zaben 2027, duba canje-canje a siyasar Najeriya da wannan mataki ya janyo.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kaduna ta yi rashin hadimin Gwamna Uba Sani bayan ya sauya sheka tare da barin jam'iyya mai mulki ta APC.
Jagoran jam'iyyar ADC a Najeriya, Peter Obi ya ce hukumomi sun kama wani mutum da ya ce malamin addini ne a jihar Kaduna bayan ya karbe shi raar Lahadi.
Kwamishinan ilmi, kimiyya da fasaha na jihar Zamfara, Mallam Wadatau Madawaki, ya yi murabus daga kan mukaminsa kan shirin Gwamna Dauda na komawa APC.
Kungiyar Kwankwasiyya ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, yana tattaunawa da wasu jam'iyyun siyasa don komawa.
Siyasar Najeriya
Samu kari