Siyasar Najeriya
Sanata Ali Ndume ya bukaci Shugaba Bola Tinubu ya maida hankali kan tsaro maimakon siyasar 2027, biyo bayan kisan mutane 25 a hare haren bam a Maiduguri.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci ministoci da sauran masu muƙaman siyasa masu neman takara a zaɓen 2027 su yi murabus kafin ranar 31 ga Maris, 2026.
A labarin nan, za a ji yadda guguwar sauya jam'iyya ta fara kadawa a jihar Jigawa inda makusancin tsohon Minista Badaru ya fara yin gaba, ya fice daga APC
Cikakken nazarin 'yan Majalisar Tarayyar Najeriya 18 da suka fi daɗewa a kan mulki, tun daga Sanata Ahmad Lawan zuwa Kingsley Chinda a shekarar 2026.
Majalisar dattawa ta tabbatar da sauya shekar sanatoci taara daga jam'iyyun PDP, LP da AFGA zuwa ADC, daga cikinsu akwai wasu daga Kaduna da Adamawa.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban PDP, Dr. Jamil Jibo Magayaki ya hakura da zama a cikin jam'iyyarsa ta PDP bayan Gwamna Dauda Lawal ya koma APC mai mulki.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya sanar da ficewarsa da daddiyar jam'iyyarsa ta PDP zuwa ADC mai hamayya da gwamnatin APC.
A labarin nan za a ji cewa Aliyu Sani Madakin Gini da ke wakiltar Dala a majalisar tarayya ya sanar da dalilansa na sauya sheka daga NNPP zuwa APC.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mani Malam Mummuni ya sanar da sauya shekar Gwamna Dauda Lawal daga PDP zuwa jam'iyyar APC mai mulkim Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari