Siyasar Najeriya
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana matakin barin jam'iyyarsa domin komawa ADC don fuskantar babban zaɓen 2027 a Najeriya.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya tabbatar da cewa taron jam’iyyar PDP zai gudana kamar yadda aka tsara duk da rikice-rikicen cikin gida da ake da su.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya sanar da cewa kasar Cuba a sahun gaba cikin wadanda zai kaiwa farmaki bayan Venezuela da Iran. Ya ce suna da sojoji.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta gudanar da babban taro domin zabar shugabanni. APC ta zabi Farfesa Nentawe Yilwatda a matsayin sabon shugaba.
Jaruman Kannywood irinsu MUsa Mai Sana'a sun fara rigima a tsakaninsu tare da yi wa juna martani kan tallata shugaba Bola Ahmed Tinubu a zaben 2027.
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya janye daga takarar shugaban ƙasa a 2027 domin goyon bayan mika mulki zuwa kudancin Najeriya.
Jam’iyyar APC ta kammala shirin gudanar da babban taron ƙasa na 2026 a Eagle Square, inda wakilai fiye da 8,000 za su zaɓi sababbin shugabannin jam’iyyar yau.
A labarin nan, za a ji cewa fitacce a ADC IG Wala ya bayyana kiran da jarumi Sadiq Sani Sadiq ke yi game da sake zaɓen Tinubu a matsayin nuna kishin kasa.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da shugabannin jam'iyyar ADC daga jihar Kano da sakataren jam'iyyar na kasa Rauf Aregbesola a gidan shi da ke FCT, Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari