Siyasar Najeriya
Tsohon ministan wasanni a gwamnatin marigayi Muhammadu Buhari, Solomon Dalung, ya ba da tabbacin cewa jam'iyyar ADC ta shirya kan zaben shekarar 2027 da ake tunkara.
Gamayyar jam'iyyun adawa a jihar Ebonyi sun kafa kawance a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar ADC, inda suka bayyana shirinsu na hamɓarar da gwamnatin APC a 2027.
Jigon PDP a jihar Kogi, Usman Okai Austin ya bayyana cewa gwamnatin Bihari ba ta tsinanawa Arewa komai ba duk da shafe tsawon lokaci a kan madafun iko.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta taso Peter Obi a gaba kan zaben 2027. Sakataren yada labaran jam'iyyar ya bayyana cewa sun raba gari da Peter Obi.
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta fito ta yi martani kan zarge-zargen da tsohin gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal, ya yi a kanta da Shugaba Bola Tinubu.
Kakakin jam'iyyar ADC na kasa, Bolaji Abdullahi ya bayyana cewa ba za su zuba ido suna gani ana cigaba da kai musu hari a wajen taro ba. Ya ce APC ta firgita.
A labarin nan, sa a ji yadda gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani ya kawo ƙarshen hasashen da ake yi da kalaman Nasir El-Rufa'i da ke cewa shi yaron tsohon gwamna ne.
Wani malamin addinin Kirista a Legas, Apostle Victor Oku, ya yi hasashen cewa, shugaban kasa Bola Tinubu zai sake lashe zabe a 2027, saboda nufin Ubangiji.
Rikicin NNPP reshen jihar Kano ya iara bayyana bayan dakatar sa Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, tsagin Jibrin Doguwa ya gargadi bangaren Kwankwasiyya.
Siyasar Najeriya
Samu kari