Siyasar Najeriya
Gwamnoni za su yaki ‘Dan takarar da Muhammadu Buhari zai fito da shi a zaben Shugaban kasa. Labari na zuwa ana shirin kin goyon bayan wanda Buhari zai tsaida.
Za a ji abin da ya sa Dino Melaye ya juyawa Saraki baya, ya bi Atiku a zaben fitar da gwani. Wannan karo, Melaye bai goyi bayan tsohon shugaban majalisan ba.
A jiya ne Bola Tinubu ya fito da abin da ke cikinsa, ya fadi yadda Buhari ya nemi ya zama mataimakinsa. Tinubu ya bayyana cewa Bukola Saraki su ka yake shi.
Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, a halin yanzu yana ganawa da a akalla gwamnonin jam'iyyar APC guda biyar da Sanata Abdullahi Adamu shugaban jam
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APGA Farfesa Peter Umeadi ya ce zai yi la’akari a siyasance ga shugaban 'yan IPOB Nnamdi Kanu ya yafe masa idan ya zama s
Jagoran jam'iyyar APC na kasa, Sanata Bola Tinubu, a ranar Alhamis ya ce shine ya cancanci ya gaji Shugaba Muhammadu Buhari saboda idan aka yi la'akari da abubu
Mambobin jam’iyyar APC a karamar hukumar Kosofe da ke jihar Legas, sun yi zanga-zangar nuna rashin amincewarsu da kakaba musu ‘yan takara a zaben 2023 a zaben f
Bayan janyewa daga takarar kujerar Gwamnan jihar Bauchi, an mayar da Ibrahim Kashim kujerarsa ta Sakataren gwamnatin jihar Bauchi. Mai magan da yawun gwamnan ji
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya kara jaddada matsayar su ta kungiyar gwamnonin kudu na aiwatar da tsarin karɓa karɓa, hakane kaɗai zai kawo nasara.
Siyasar Najeriya
Samu kari