Siyasar Najeriya
Gwamnonin jihohi hudu na jam'iyyar PDP sun dira jihar Oyo domin zawarcin tsohon gwamnan jihar Mimiko zuwa jam'iyyar PDP. A halin yanzu sun shiga tattaunawa dash
Dr Obiora Okonkwo, Dan takarar gwamna na jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP) da za a yi a ranar 6 ga watan Nuwamba, ya zubar da hawaye a yayin da ya ziyarci gar
Rahotan dake hitowa daga jihar Filato a arewacin Najeriya, ya bayyana cewa yan majalisa sun kada kuri'ar tsige kakakin majaliaar dokoki tare da maye gurbinsa
Jam'iyyar PDP na shirin taron gangami a karshen mako, lamari na kara zama wani iri yayin da ake ci gaba da fuskantar kalubale daga bangarori da yawa na jam'iyya
Shugaban kwamitin amintattun jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Walid Jibril, ya yi kira ga dakataccen shugaban jam'iyyar Walid Jibrin kada ya kawo hargi
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya yi hangen cewa mata na da gudummuwar da zasu iya takawa wajen ceto Najeriya daga halin da ta tsinci kanta a ciki .
Wasu kungiyoyin siyasa sun bayyana goyon bayansu ga tsohon gwamnan jihar Legas, inda suka bayyana cewa, suna goyon bayan tsayawarsa takara a zaben 2023 mai zuwa
Jam'iyyar PDP ta nuna yaƙinin ta cewa duk wasu abubuwa dake faruwa marasa daɗi a cikin gida ba abin damuwa bane, kuma zata shawo kan su cikin kankanin lokaci.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Bukola Saraki, ya ce jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) za ta bude tikitinta na takarar shugaban kasa ga kowa.
Siyasar Najeriya
Samu kari