Siyasar Najeriya
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya nuna cewa yana da kyawawan tsare-tsare na ganin Najeriya ta hau saiti idan ya zama shugaban kasa.
Babban alkalin jihar Akwa Ibom, Mai shari’a Ekaette Obot ya tasa keyar Inibehe Effiong wani lauyan kare hakkin bil’adama a jihar zuwa gidan yarin Uyo a yankin.
A wani yunkuri na ganin zaman lafiya ya dawo a cikin babbar jam'iyyar hamayya, Atiku Abubakar, Gwamna Okowa da Dakta Ayu sun gana da Sanatocin PDP a Abuja.
Wani babban jigon jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ya yi kura ga gwamna Nyesom Wike ya rungumi kaddara kawai domin babu wani abu sabo da mutane ba su sani ba.
An gano wani dan siyasar Kebbi yana taya al'ummar mazabarsa sharan kwata. Ana ganin hakan na daga cikin dabarun da yan siyasa ke amfani da su a lokacin zabe.
Mun kawo Gwamnonin da suka bada hutu na musamman domin ayi katin zabe. Nasir El-Rufai, Babagana Zulum da wasu Gwamnonin sun bada hutun domin yin katin zabe
Isaac Idahosa yace NNPP da Rabiu Musa Kwankwaso za su girgiza mutanen kasar nan, yace Rabiu Kwankwaso yana neman shugabanci ne domin magance matsalolin kasar.
Za a fahimci wa’adin rajistar katin zabe ya zo karshe, Kudu sun sha gaban ‘Yan Arewa. A wadanda suka yi rajista a 2019, Arewa ne a kan gaba, yanzu abin ya canza
A shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023, gwamnan Kaduna, da takwaransa na jihar Zamfara da Lalong na Filato sun ziyarci Bola Tinubu da Shettima a Abuja.
Siyasar Najeriya
Samu kari