Siyasar Najeriya
Yayin da guguwar babban zaɓen 2023 ke kara kaɗawa ba, a jihar Kebbi wasu dandazon mambobin PDP ne suka ce sun gaji, sun sauya sheƙa zuwa APC mai mulkin kasa
Mohammad Sani Abacha ya fitar da jawabi bayan Jam’iyyarsu ta PDP ta bada sunan Sadiq Wali. Abacha ya nuna takarar Atiku Abubakar na iya samun kalubale a hanya.
Sanata Adamu Muhammad Bulkachuwa yace abokan aikinsa da-dama sun yi na’am da tsige Shugaban kasa, yace sun kawo batun ne domin sun gama duk kokarin da za ayi.
Kusan ‘yan Najeriya miliyan biyu ne za su ci gajiyar kusan Naira biliyan 38 da za a raba a matsayin tallafi na Naira 20,000 ga kowa a karkashin shirin gwamnati.
Za a ji Ahmad Lawan ya yi magana yayin da batun tsige shi ya kara karfi. Ana jita-jitar Lawan ya ki sanar da sauya-shekar Sanatocin saboda gudun a tsige shi.
Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana cewa yana daya daga cikin mutane 37 da suka daura tsintsiyar jam’iyyar APC tun farko don haka ya dauki jam’iyyar 'ya'yansa.
Za a ji Sanatan APC ya bukaci babban Hadimin Buhari ya ajiye aikinsa saboda gazawa, yace Babagana Monguno ya gaza wajen aikinsa na bada shawara a kan tsaro.
A ranar Litinin ne muke samun labarin cewa, gwamnatin tarayya ta sanar da hana shigo da layukan waya da aka fi sani da SIM a kasar kamar yadda ake a baya...
Awanni 24 bayan sauya sheƙar shugaban ƙaramar hukuma mai ci da Kansiloli, tsohon kwamishinan tsaro a jihar Sakkwato, Garba Moyi, ya bi sahu ya koma jam'iyyarAPC
Siyasar Najeriya
Samu kari