Siyasar Najeriya
Kwanan nan sabani ya shiga tsakanin bangarorin PDP a yankin Ede a jihar Osun. Rikicin cikin gida ya turnkuke PDP, an hallaka wani ‘Dan Jam’iyya a wajen rigima,
Rundunar yan sandan Najeriya reshen Jihar Plateau ta yi bayanin dalilin da yasa ta kama dan takarar gwamna na jam'iyyar Labour Party, LP, Ambasada Yohanna Margi
Tsohon mai ba APC shawara a harkar shari'a, Daniel Bwala ya yi hira kan batun 2023. Bwala ya yi magana game da ficewarsa daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa PDP.
An fara ƙishin kishin ɗin shirin da gwamna Wike ke yi idan har ba'a masa abinda yake so ba a jam'iyyar PDP, wani jigo ya ambaci sunan wani ɗan takara da zai so.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi gargadin cewa ba zai bari a yi magudin zabe ko rashin da’a a karkashin kulawarsa ba a zaben 2023 mai zuwa nan gaba kadan.
Gwamna Nyesom Wike ya gayyaci jagoran jam'iyyar APC a Jihar Sokoto, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko, ya zo ya kaddamar da ayyuka a Jihar Rivers a ranar 9 ga wa
Dazu Gwamna Nyesom Wike ya yi zama da Atiku Abubakar domin a dinke barakar da ke PDP. Haduwar Atiku da Wike ya biyo bayan zaman BoT da shugabannin PDP suka yi.
A wani yunkuri babba na ganin komai ya dawo kan hanya a PDP, gwamna Nyesom Wike da Atiku Abubakar sun gana da gidan Farfesa Jerrya Gana da ke birnin Abuja.
Tsohon shugaban jamiyyar APC mai mulkin kasa, Adams Oshiomhole, ya sha alwashin ba zai daga wa magoya bayan dan takarar shugaban kasa na Labour Party, Peter Obi
Siyasar Najeriya
Samu kari