Siyasar Najeriya
A wani babban yunkurin na kawo karshen dambarwar da ta hana PDP zaman lafiya a cikin gida, Mambobin BoT sun kafa sabon kwamiti da Zai lallashi Wike da saura.
Gwamnatin tarayya, a ranar Laraba, ta kare kudurin shugaban kasa Muhammadu Buhari na kashe Naira biliyan 1.145 ga Jamhuriyar Nijar a kwanakin nan kadan....
Hukumar Kula da kafafen watsa labarai ta Najeriya, NBC, ta ci gidan watsa labarai na Trust Television Network (Trust TV) tarar Naira miliyan 5 kan bidiyon da ta
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na Jihar Adamawa ya zabi farfesa mace, Kaletapwa Farauta, a matsayin abokiyar takararsa domin zaben shekarar 2023. Farfesa Faraut
An fara ganawar ne ‘yan mintoci kadan bayan karfe 2:00 na rana a harabar majalisar dattawa ta kasa a ranar Laraba, Punch ta ruwaito a wani rahoton dauka samo.
PDP tana tsaka mai wuya, Gwamna Nyesom Wike ya gindayawa Atiku Abubakar jerin sharudan sulhu, Wike sun nemi a canza shugaban PDP kafin su bi Atiku a zaben 2023.
Yayin da masu faɗa aji da shugabannin PDP ke kokarin shawo kan matsaloli a matakin ƙasa, sabuwar ɓaraka ta balle a jihar Kebbi, mambobi da yawa sun koma APC.
Rikicin jam'iyyar APC a Jihar Benue ya dauki sabon salo a yayin da wasu bata gari, a safiyar ranar Laraba suka cinna wuta a gidan jigon jamiyyar APC, Alhaji Abu
Hukumar gudanarwar jami’ar jihar Kaduna (KASU) ta koma karatun zango na biyu na shekarar 2020/2021 ga dalibanta na digirin farko har zuwa digirin digirgir.
Siyasar Najeriya
Samu kari