Siyasar Najeriya
Kungiyar Yarbawa tana goyon bayan Peter Obi a kan Bola Tinubu, Atiku Abubakar da Kwankwaso. Ayo Adebanjo wanda shi ne shugaban ‘Yan Afenifere ya bayyana haka.
A 2023, APC za ta iya marawa jam'iyyar NNPP baya tayi nasara a zaben jihar Akwa Ibom. Wani Jigon Jam’iyya, Etim Etim ya nuna su na tare da John Akpanudoedehe.
A makon nan mu ka samu labari Atiku Abubakar da jam’iyyar hamayya ta PDP sun kammala shirin kafa kwamitin yakin neman kujerar shugabancin kasa a zaben 2023.
Wasu mutane da ake zargin yan daban siyasa ne na jam'iyyar PDP sun tashi taron magoya bayan ɗan takarar Shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar a jihar Ribas.
A yau Lahadi 22 ga watan Agusta ne tsohon gwamnan Kano, Mallam Ibrahim Shekarau ya yi sallama da jam'iyyar Kwankwaso NNPP, a cewar rahotonnin da ke iso mu yanzu
Malam Ibrahim Shekarau, ya bayyana yadda Sanata Rabiu Kwankwaso, ya yaudare shi da ma magoya bayansa bayan da ya jawo su zuwa jam'iyyar NNPP mai tasowa a yanzu.
Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya ce zai sauya akalar rikon jami’o’in gwamnatin tarayya, inda zai ba gwamnatin jihohi ragamarsu.
Mun samu labari cewa Gwamna Nyesom Wike ya aika sako a kaikaice ga ‘ya ‘yan jam’iyyar PDP a jihar Ribas da ke aiki ta bayan fage da 'dan takara, Atiku Abubakar.
Shettima ya ce, abubuwan mamaki da Bola Tinubu ya yi jihar Legas sadda yake gwamna su ne za su kasance a Najeriya bayan 2023 idan suka samu damar gaje Buhari.
Siyasar Najeriya
Samu kari