Siyasar Najeriya
Za a ji Jigon APC, Ann Agom-Eze ta shaidawa manema labarai cewa fito-na-fito da Gwamna David Umahi wajen neman Sanata a APC ya jefa rayuwata a cikin hadari.
Yayin da kowace jam'iyya ke shirin tunkarar babban zaɓen 2023, jam'iyyar PDP ta samu gagarumin goyon baya a jihar Benuwai yayin da PDP ta yi rashin mambobinta.
Wasu futattun matasa sun farmaki wani Bishap da suka yi zargin yana daya daga cikin fastocin bogi da suka halarci taron APC na kaddamar abokin takarar Tinubu.
Shugabar matan jam'iyyar APC reshen shiyyar Kudancin Kaduna ta karɓi wasu mambobin PDP sama da 20 da suka sauya sheƙa, sun ce akwai wasu ɗaruruwa nan gaba.
Dattawan yankin Inyamurai a shiyyar Kudu maso Gabashin Najeriya da wasu jiga-jigan ‘yan siyasar yankin na kara fadada nemawa Peter Obi karbuwa a Najeriya a 2023
Yayin ziyarar da ɗan takarar shugaban ƙasa karkashin inuwar jam'iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso, ya kai jihar Nasarawa, wani haɗari ya lakume rayukan mutum 6.
Shugaban jam'iyyar APC reshen jihar Enugu, Agballah ya rasa kujerarsa a wani rikici da yaƙi ƙarewa kan batun rashin rijistar zama cikakken mamba a gundumarsa
Tsohon sufurin jiragen sama kuma jigon jam'iyyar APC, Cif Femi Fani-Kayode, ya bayyana cewa shi da sauran mambobin jam'iyyar za su yi aiki don ganin Bola Tinubu
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya gargadi wasu magoya bayan Asiwaju Bola Tinubu dan takarar shugaban kas na jam'iyyar APC, Daily Trust ta rahoto. Tinubu
Siyasar Najeriya
Samu kari