Siyasar Kano
Mawaki Ali Isah Jita ya sauya sheka daga jam'iyyar NNPP zuwa APC. Jita ya hakura da tafiyar Kwankwasiyya ne tare da komawa APC ta hannun Sanata Barau Jibrin.
Hukumar SEMA ta tabbatar da mutuwar akalla mutane 31 sakamakon ambaliyar ruwa da ta faru a kananan hukumomi 21 a jihar Kano, an rasa dumbin amfanin gona.
Malaman addinin Musulunci sun fita daga tafiyar Abba Kabir Yusuf suka koma APC karkashin Sanata Barau Jibrin. Sanatan zai shirya gasar kartun Alkur'ani a Kano.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kafa kwmaitin da zai gudanar da bincike kan abubuwa mara daɗi da suka auku a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dawo da makarantun mata na kwana guda 15 waɗanda tsohuwar gwamnatin Ganduje ga soke su daga tsarin makarantun kwana a jihar.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin titin garin Kunci da ke karamar hukumar Ghari a Kano domin amfanin jama'a.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nuna farin cikinsa kan sauya shekar da 'yan APC har guda 500 da suka yi zuwa jam'iyyar NNPP mai mukin jihar.
Akalla 'yan Kwankwasiyya 6,000 ne a jihar Kano suka sauya sheka daga NNPP zuwa jam'iyyar APC. Kungiyar 'Na Dikko Dakin Kara' ta gana da Sanata Barau.
Hukumar NSCDC ta hannata wasu kayayyakin sata na miliyoyin kudi da jami'anta suka kwato daga hannun 'yan baranda a lokacin zanga zanga ga NCC da kotun Kano.
Siyasar Kano
Samu kari