Siyasar Kano
Sanatan Kano ta Kudu, Kawu Sumaila ya bayyana cewa al'ummar da yake wakilta ne kaɗai ke da ikon yanke makomarsa a siyasance ba wai shugabn NNPP na Kano ba.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau I. Jibrin ya bayyana cewa ba haka kawai manyan ƙusoshin NNPP ke sauya sheka zuwa APC, akwai manufar hakan.
Tsohon kansilar mazabar Kwanso da wasu jiga jigan jam'iyyar NNPP da ma na PDP a jihar Kano sun sauya sheka zuwa APC, Sanata Barau Jibrin ya yi karin bayani.
An ga bashin da ake bin gwamnatin Kano ya karu da $22m duk da ikirarin DMO. Dr. Hamisu Sadi Ali ya yi karin haske, dalilin shigowar wasu bashi da aka karbo a 2018
An samu gungun 'yan jam'iyyar NNPP da suka sauya sheka zuwa APC a Kano. Makonnin da suka gabata suka koma Kwankwasiyya, yanzu kuma sun ajiye jar hular.
Sabon karamin Ministan gidaje da raya karkara, Yusuf Abdullahi Ata ya fara guda daga cikin ayyukan da ya sa gwamnatin Bola Tinubu ta nada shi mukamin.
Rikicin cikin gida da ke kokarin daidaita NNPP reshen jihar Kano ya dauki wani salo bayan Sanata Kawu Sumaila ya gargadi shugaban jam'iyyar, Hashimu Dungurawa.
Dan majalisar wakilai da ke wakiltar mazabar Dala, Aliyu Sani Madakin Gini ya jawo cece kuce bayan an hango wani bidiyonsa a kafafen sada zumunta.
Adam A Zango ya shiga tafiyar Barau Jibrin ta kifar da gwamnatin Abba Kabir Yusuf. Adam A Zango zai taimaka wajen samun nasarar APC a karkashin Barau.
Siyasar Kano
Samu kari