Siyasar Kano
Jagoran NNPP na kasa, Sanata Rabi'u Kwankwaso ya karbi wasu jiga jigan APC da suka sauya sheka zuwa NNPP daga karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kwararo yabo ga Gwamma Abɓa Kabir Yusuf lokacin da ya kai ziyarar barka da sallah fadar gwamnati ranar Talata.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta hana hawan Sallah a jihar da Mai martaba Muhammadu Sanusi II ke shirin yi. Hakan na zuwa ne bayan Aminu Ado Bayero ya janye.
An karrama mai martaba Alhaji Aminu Ado Bayero da lambar yabo kan zaman lafiya a jihar Kano. An karrama Aminu Ado ne bayan ya janye hawan sallah wa Sanusi II.
Sanata Godswill Akpabio ya ce Kano za ta dawo hannun APC a 2027. Ya ce Abdullahi Ganduje, Barau Jibrin da Basheer Lado za su kawo wa Bola Tinubu Kano a 2027.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da janye dokar takaita zirga-zirga da ake sa wa a kowace Asabar ta ƙarshen wata domin tsaftace mahalli domin saukaƙawa jama'a.
Mutane da dama sun bayyana ra'ayo'yi bayan Aminu Ado ya janye hawan sallah a jihar Kano. Mutane sun yaba masa da bukatar hakura da mulkin Kano baki daya.
Tsohon gwamnan kuma jagoran jam'iyyar NNPP na ƙasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya dura jihar Kano yayin da ake shirin bukukuwan ƙaramar sallah.
Tsohon ministan wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce za a iya amfani da rikicin sarautar Kano wajen sanya dokar ta baci a Kano kamar yadda aka yi a Rivers
Siyasar Kano
Samu kari