Siyasar Kano
Jam'iyyar NNPP ta ce ba za ta hukunta dan majalisar NNPP kuma aboki tafiyar Rabiu Kwankwaso ba saboda ganawa da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Wani babban jigon APC a Kano, Fa'izu Alfindiƙi ya bayyana shirin da suke yi na tallata shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta yadda zai lashe zsɓe cikin sauƙi a 2027.
Fadar shugaban kasa ta ce alakar shugaba Bola Tinubu da Rabiu Kwankwaso ba sabuwa ba ce, kuma babu laifi idan sun hada hanya a siyasar Najeriya a gaba.
A labarin nan, za a ji jagoran NNPP na ƙasa kuma tsohon ɗan takarar jam'iyyar, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya yi alfahari da yadda tafiyarsa ta tumbatsa a Kano.
A labarin nan, za a ji cewa jagoran Kwankwasiyya na kasa, Rabi'u Musa Kwankwaso ya karbi dubunnan magoya bayan APC a Kano da suka bar jam'iyyarsu zuwa APC.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da 'yan majalisar jam'iyyar NNPP a Abuja kwanaki kadan bayan haduwa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Hon. Alhassan Ado Doguwa ya ce su mabiyan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ne kuma suna bin tafarkinsa na siyasa a jam’iyyar APC har yanzu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf bai ji daɗin rashin zuwan shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu giɗan gwamnatin Kano ba lokacin da ya je ta'aziyyar Aminu Ɗantata.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar Kano, Hon. Zainab Audu Bako ta roki gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabi'u Musa Kwankwaso su sauya sheka.
Siyasar Kano
Samu kari