Siyasar Kano
Bashir Ahmad ya bayyana cewa wata majiya mai tushe ta tabbatar da cewa Abba Kabir Yusuf zai shiga jam'iyyar APC daga NNPP da ya ke tare da Rabiu Kwankwaso
A labarin nan, za a ji yadda tsohon Ministan Tinubu, Abdullahi Tijjani Gwarzo ya bayyana cewa suna maraba da duk wani yunkuri na sauya sheƙar Abba Kabir Yusuf.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya tarbi wasu jiga-jigan jam'iyyar NNPP da suka sauya sheka zuwa APC. Daga ciki har da hadimin Gwamna Abba.
A labarin nan, za a ji yadda Kwankwaso ya sayar da kadarorinsa da ke jihohi domin tallafa wa dalibai wajen samun ilimi a matakai daban-daban a Najeriya da waje.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya koɗa tsohon Shugaban APC kuma tsohon gwamna a Kano, Abdullahi Umar Ganduje da ya cika shekaru 76.
Mataimakin shugaban majalisar Dattawa, Barau I Jibrin ya taya tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dr Abdullahi Umar Ganduje, murnar cika shekaru 76 a duniya.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kadu bisa rasuwar yan majalisar dokokin Kano biyu rana guda, ya ce wannan jarabawa ce ga imani kuma mai wahalar jurewa.
Mataimakin shugaban Majalisr Dattawa, Sanata Barau I. Jibrin ya mika sakon ta'aziyya bisa rasuwar yan majalisar dokokin Kano guda biyu kusan lokaci guda.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Barau Jibrin ya ba Fa'izu Alfindiki Naira miliyan 7 bayan zargin Abba Kabir Yusuf da tauye masa hakki bayan gama aiki.
Siyasar Kano
Samu kari