Siyasar Arewa
Breaking
Abdullahi Ganduje: Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan shugabancin jam'iyyar APC
Rikicin siyasar APC ya dawo sabo, sanatan Zamfara ya farfado da wani tsagin jam'iyyar
Ana fargabar sabon rikicin siyasa ya sake kunno kai a cikin jam'iyyar APC bayan da Sanata Kabiru Marafa ya farfado da tsagin jam'iyyar da ya ke jagoranta a Zamfara.
El Rufai ya karɓi baƙuncin Kwankwaso kwanaki bayan kai wa Buhari ziyara a Daura
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya karbi bakuncin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, a wata ziyarar ban girma a gidansa da ke Abuja.
"Bai ya kyamar 'yan Arewa," Kashim Shettima ya kare Tinubu, ya yabawa Abba Gida Gida
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya kare sukar da wasu ke yi ga shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu na cewa ya tsani 'yan Arewa, ya ce hakan ba gaskiya ba ne.
Matsalar tsaro: Gwamnonin Arewa sun tsara hanyar murƙushe ƴan bindiga
Kungiyar Gwamnonin Arewa Maso Yamma ta amince da wani tsarin magance matsalolin tsaro da yankin ke fuskanta a halin yanzu. Gwamna Dikko Umaru Radda ya bayyana hakan.
Siyasar Arewa
Samu kari