Shugaban Sojojin Najeriya
Mukaddashin hafsan rundunar sojin Najeriya, Laftanar Janar Oluyede ya yi alkawarin kakkabe duk wata barazana ta tsaro a kasar nan idan ya zama COAS.
Rundunar sojin Najeriya ta saki wuta kan yan ta'addar Boko Haram a jihar Borno.Jirgin sojojin sama ya saki boma bomai kan tarin yan ta'addar Boko Haram.
Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya (CDS), Janar Christopher Musa, ya koka kan ayyukan masu ba 'yan ta'adda kayan aiki da bayanai. Ya ce suna kawo babban cikas.
Sojojin Najeriya sun fafata da yan ta'addar IPOB a jihar Imo. Sojojin sun kashe da dama cikin yan IPOB bayan sun yi gaba da gaba da yan ta'addar a wani fada.
Gwamnatin jihar Kebbi tare da hadin gwiwar jami'an tsaro sun samu nasarar dakile wani yunkuri da 'yan ta'addan Lakurawa suka yi na satar shanun mutane.
Yan majalisa da su ka bijiro da kudurin kara shekarun mulkin shugaban kasa, gwamnaoni da shugabannin kananan hukumomi sun kafe kan bukatarsu na kara wa'adi.
A wannan labarin, sanata mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Adamu Aliero ya bayar da tabbacin cewa dakarun kasar nan sun fatattaki yan ta’addan Lakurawa.
A wannan rahoton sun bayyana cewa kasungurmin dan ta'adda, Bello Turji ya karbi harajin Naira miliyan 6 da ya dorawa mazauna Sardauna a jihar Sakkwato.
Harin da sojojin sama su ka kai domin fatattaKar yan ta’adda a kauyen Shuwa da ke gundumar Ruwan Godiya a karamar hukumar Faskari a Katsina ya bar baya da kura.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari