Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce babu wanda zai iya rusa tarihin Kano, wanda aka gina bisa ilimi, kasuwanci da kwarewa inda ya ba al'mma shawara.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya ziyarci kasar China domin ganawa da kamfanoni. Ya gana da kamfanonin domin inganta tsaro da wutar lantarki a jihar Kano.
Mai Martaba, Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya kuma kare Shugaba Bola Tinubu bisa jajircewarsa wajen cire tallafin mai domin dakile durkushewar tattalin arziki.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yabda da kokarin da gwamnatin Bola Ahmed Tinubu ta ke yi wajen farfado da tattalin arziki.
Mai Martaba Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa gwamnati mai ci ta fara daukar matakan da tun sama da shekara 10 ya hasko su don gyara tattalin arziki.
Sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II, ya yi tsokaci kan rikicin Dangote da PENGASSAN. Sanusi II ya nuna cewa dole ne a kare matatar saboda muhimmancinta ga kasa.
A labarin nan, za a ji cewa Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II da Rabaran Mathew Kukah da wasu fitattun 'yan Najeriya sun jagoranci goyon bayan Dangote.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya halarci taron tattalin arziki a Abuja. Shettima ya kira Sarki Sanusi II da Sarkin Kano yayin taron da aka yi.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya ce an yi masa mummunan fahimta kan kalamansa da ake cewa ya halatta dukan mata a Musulunci wanda ya yi karin haske kan haka.
Sarkin Kano Muhammad Sanusi Ii
Samu kari